Me Ya Sa Wasu Shafukan Social Media Suke da Dubban Followers Amma Ba Su da Tasiri?
Me ya sa wasu shafukan social media suke da dubban ko ɗaruruwan dubban followers amma tasirinsu ya yi ƙasa? Follower count kaɗai ba ya gina tasiri. Quality, relevance da alaƙar audience su ne suka fi muhimmanci.